![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Amman, 23 ga Afirilu, 1968 (57 shekaru) |
ƙasa | Jordan |
Ƴan uwa | |
Mahaifi | Hussein I of Jordan |
Mahaifiya | Princess Muna Al-Hussein |
Abokiyar zama |
Zeid Sa'adedine Juma (en) ![]() Edward Banayoti (en) ![]() |
Ahali |
Princess Alia bint Al-Hussein of Jordan (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |
Yare |
Hashemites (en) ![]() |
Karatu | |
Makaranta |
Royal Military Academy Sandhurst (en) ![]() Pembroke College (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya |
Kyaututtuka |
Gimbiya Aisha bint Al Hussein (Larabci: الأميرة عائشة بنت الحسين) (an haife ta 23 Afrilu 1968) 'yar'uwar Sarki Abdullah II na Jordan ce kuma tagwaye ce ga gimbiya Zein. Iyayenta sune Sarki Hussein da Gimbiya Muna
An haifi Aisha a ranar 23 ga watan Afrilu shekara ta 1968 a asibitin Falasdinu da ke Amman, Ta kammala karatu ta a tsawon shekara takwas a kasar Jordan, a Makarantar al'umma dake kasar Amurka (A cikin aji ɗaya da 'yar'uwarta Zein, kusan duk lokacin day) Ta koma Amurka don ci gaba da karatunta na tsawon shekaru goma. Ta halarci Makarantar Potomac (McLean, Virginia) , a McLean, VA, ta hanyar aji na 8. Ta kammala karatu daga Makarantar Dana Hall a Wellesley, Massachusetts, a shekarar 1986. Daga nan sai ta halarci Royal Military Academy Sandhurst a Ƙasar Ingila, ta kammala karatun horar da jami'in a shekarar 1987.[1] Daga nan ta kammala digiri na farko a Tarihin Gabas ta Tsakiya na zamani da Siyasa daga Kwalejin Pembroke, Oxford . A watan Yunin shekara ta alif dubu biyu da goma 2010 ta kammala digiri na Master a fanin of Arts a Nazarin Tsaro na Dabarun a Kwalejin Harkokin Tsaro na Duniya (CISA), a Jami'ar Tsaro ta Kasa, Washington DC, Amurka.